Dandalin Halal na Shaidun Jehobah

Gida Beliefs Future Medical Topics Contact Us Publications Languages
Menene Allah Yake Bukata a Garemu? Talifi na gaba

Yadda Za a Yi Amfani da Wannan Mujallar


An shirya wannan mujallar don nazarin Littafi Mai-Tsarki ne. Ta yaya za a yi amfani da ita? Ga tsarin da za a bi: A farkon kowane darasi, da akwai tambayoyi. A bayan kowacce tambaya, akwai lambobin izifi da za a samu amsoshin tambayar. Ka karanta tambayoyin da farko. Ka yi tunani akan su. Sai ka karanta kowanne izifi, kuma ka bincika nassosin a naka Littafi Mai-Tsarki. Bayan ka gama darasi ɗaya, ka koma kan tambayoyin, ka yi ƙoƙari ka tuna amsar Littafi Mai-Tsarki ga kowacce tambaya. Yayin da ka gama karanta mujallar gaba ɗaya, ka koma ka sake bincika dukan tambayoyin.

 

An Wallafa a Shekara ta 1996

GidaSamaTalifi na gaba

Copyright © 2006 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania. All rights reserved.